Afirka
Kotu ta ba da belin Emefiele kan N300m bisa tuhumarsa da buga sabbin kudi ba bisa doka ba
EFCC gurfanar da Emefiele ne a gaban kotun a ranar Laraba, kan tuhumarsa da ba da umarnin buga sababbin takardun naira ba bisa ƙa’ida ba, da rashin samun umarni daga fadar Shugaban Ƙasa da kuma sauran shugabannin CBN.Afirka
EFCC za ta gurfanar da sojojin Saman Nijeriya a kotu kan zargin damfara a intanet
Tun da farko, EFCC ta sanar cewa ta kama “mutum biyar a Gidan Abinci na Inn and Disney Chicken Eatery a Barnawa da ke Kaduna bayan samun kwararan bayanan sirri a kan zargin suna aikata damfara da ta shafi intanet.”Afirka
Lauyoyin Mohamed Bazoum sun bukaci kotun ECOWAS ta mayar da shi kan mulkin Nijar
Lauyoyin hambararren shugaban Nijar Mohamed Bazoum sun bukaci wata kotun yankin Afirka ta Yamma a ranar Litinin da ta bayar da umarnin a mayar da shi kan mulki, suna masu cewa tsare shi da hambarar da shi da aka yi sun keta haƙƙoƙinsa.
Shahararru
Mashahuran makaloli