Afirka
Kamfanin mai na China ya dakatar da ayyukan gine-gine a Nijar kan barazanar ''yan ta'adda'
Dakatarwar na zuwa ne bayan wasu hare-hare da aka kai kan kayayyakin albarkatun fetur a Nijar a 'yan watannin baya-bayan nan, ciki har da wanda 'yan tawaye suka yi ikirarin mayar da zaɓaɓɓen shugaban ƙasar na Nijar da aka yi wa juyin mulki a bara.Türkiye
Turkiyya ta kawar da 'yan ta'addan PKK/YPG bakwai a arewacin Iraƙi da Syria
Ma’aikatar Tsaro ta Turkiyya ta tabbatar da kawar da 'yan ta'adda uku a yankin da ake gudanar da shirin daƙile ta'addanci na Operation Euphrates Shield da Peace Spring sai kuma aka kawar da huɗu a yankin da ake gudanar Operation Claw-Lock.
Shahararru
Mashahuran makaloli