Karin Haske
Abin ya sa wannan dutse na Tanzaniya yake da daraja
A karkashin kasa, a kasar Tanzania akwai dimbin arzikin wani dutse, wanda darajarsa ta ninka darajar lu'u-lu'u sau dubu, amma kasar ba ta ci ribarsa da kyau ba har yanzu saboda ba ta tallata shi yadda ya kamata ba, da kuma wasu kalubalen hako shi.Kasuwanci
An ƙaddamar da shafin intanet don samun bayanai game da ma'adinai a Nijeriya
Da yake ƙaddamar da shafin na intanet, Ministan Harkokin Ma'adinai na Nijeriya Dele Alake ya ce sun ɗauki matakin ne domin rage wahalhalun da masu zuba jari daga ƙasashen waje suke sha wurin samun bayanai game da ma'adinan da ƙasar take da su.Karin Haske
Abin da ya sa za a samu ƙaruwar masu arziki a Afirka
Masu arzikin da suka kai akalla $1bn a Afirka a kasa 5 na nahiyar kawai suke, amma wani sabon binciken yanayin arziki da aka yi ya nuna cewa yawan masu arzikin Afrika zai karu da kashi 65 nan da shekara 10, sannan zai watsu ne a nahiyar baki daya.Kasuwanci
Matsayin Nijeriya na ɗaya a tattalin arziki a Afirka zai koma na hudu a 2024 - IMF
Tattalin arzikin Nijeriya da ke kan gaba a shekarar 2022 na shirin komawa zuwa matsayi na hudu a bana sakamakon hauhawar farashin kayayyaki da karyewar darajar kudin kasar, a cewar hasashen asusun ba da lamuni na duniya, IMF.
Shahararru
Mashahuran makaloli