Afirka
Wasu fitattun ƴan arewacin Nijeriya sun gargaɗi Shugaba Tinubu kan bai wa sojojin Faransa da Amurka matsuguni
Wasu daga cikin fitattun ƴar arewacin ƙasar sun yi zargin cewa Amurka da Faransa na kamun ƙafa a wurin gwamnatin Nijeriya domin ba su wurin da dakarunsu za su kafa sansani bayan ƙasashen Nijar da Mali da Burkina Faso sun kore su.Kasuwanci
Nijeriya ta janye karar badakalar dala biliyan 1.1 kan kamfanin mai na Eni
Nijeriya ta janye karar da ta shigar tana neman kamfanin Eni SpA ya biya ta dala biliyan 1.1, wanda hakan ya kawo karshen ja in jar da ake yi a kotun Italiya game da batun cin hanci da rashawa kan rijiyar mai ta Eni.
Shahararru
Mashahuran makaloli