Afirka
Masu shirin zanga-zanga na son haɗa husuma ne tsakanin gwamnati da talakawa – DSS
A sanarwar da ta wallafa a shafinta na X a yau Ahamis, DSS ta ce duk da cewa ta san cewa ‘yan ƙasa na da damar yin zanga-zanga, amma ta bankaɗo shirin da wasu ke yi na amfani da damar don “tayar da mummunan rikici a ƙasar”.Afirka
'Yan sandan Kenya 400 sun tafi Haiti don aikin wanzar da zaman lafiya
"Muna alfaharin ganin tashin rukunin farko na 'Yan Sandan Ƙasarmu waɗanda za su kasance a tawagar Majalisar Ɗinkin Duniya don aikin wanzar da tsaro a Haiti," a cewar Ministan Harkokin Cikin Gida na Kenya Kithure Kindiki, a wata sanarwa da ya fitar.Afirka
Yadda 'yan bindiga suka kashe mutum 26 har da 'yan sanda a Katsina
Rahotanni sun bayyana cewa wasu gungun 'yan bindiga ne a kan babura suka kai farmaki ƙauyukan jihar Katsina a yammacin ranar Lahadi, inda suka kashe gomman mutane ciki har da 'yan sanda, sannan suka jikkata wasu mutane tare da garkuwa da wasu.
Shahararru
Mashahuran makaloli