Türkiye
'Yan sandan Turkiyya sun kama wani mai tsaron gidan tarihi na Amurka kan zargin fasa-ƙwaurin ƙwari masu dafi
'Yan sandan sun kama mai kula da wani gidan tarihi na Amurka a birnin Santambul, kan zargin yunƙurin fasa-ƙwaurin kunama da gizo-gizo waɗanda ake amfani da su wurin haɗa maganin guba.Türkiye
Turkiyya ta la'anci farfagandar Isra'ila a kafafan sada zumunta na yanar gizo, ta sha alwashin kare Gaza
Ankara ta ƙudiri niyyar kawo ƙarshen 'kisan kiyashin' da Tel Aviv ke yi, kuma na neman ganin 'an mayar da Isra'ila saniyar ware' a matakin ƙasa da ƙasa, in ji Ma'aikatar Harkokin Wajen Turkiyya.Türkiye
Adawa da kisan ƙare-dangi: Turkiyya ta shiga shari'ar Kotun Duniya da Isra'ila
Matakin da Turkiyya ta dauka na shiga shari'ar kisan ƙare-dangi da Afirka ta Kudu ta shigar kan Isra'ila a kotun ICJ, ya kawo sabon salo a fagen shari'a, wanda zai iya yin tasiri ga sakamakon da kuma ƙarfafa gwiwar ƙasashen yankin su shiga tsakani.
Shahararru
Mashahuran makaloli