Karin Haske
Abin da ya sa munin bala'in yaƙin Sudan yake kama da na Gaza
A mafi yawan lokuta ana mantawa da ƙiraye-kirayen neman shiga tsakani da kuma taimakon jinƙai daga Sudan da ke cikin tsananin yaƙi a yanayin karkatar hankali duniya kan ayyukan Isra’ila a Gaza da kuma tasirin siyasa a yakin Rasha da Ukraine.Karin Haske
Sepsis: Cuta mai kisa da ke yi wa rayuwar jarirai barazana a Sudan
Jarirai da sabbin masu jego da ke mutuwa sakamakon cutar sepsis suna wakiltar bala'in rikicin jinƙai da ke lullube Sudan yayin da rikici tsakanin sojoji da dakarun RSF ke ci gaba da ruruwa, wanda ke tura kiwon lafiya zuwa ga rugujewar gaba daya.Duniya
Isra'ila ta kashe Falasɗinawa 14 a tsakiya da kudancin Gaza
A rana ta 330 da Isra’ila ta kwashe tana yaƙi a Gaza, ta kashe Falasɗinawa aƙalla 40,602 – galibinsu mata da yara – tare da jikkata fiye da 93,855, inda hasashe ya bayyana sama da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gidajen da aka yi wa ruwan bam.Afirka
Ɓangarorin da ke yaƙi da juna a Sudan sun haɗu a Geneva don tattaunawar tsagaita wuta da MDD ta shirya
Tun watan Afrilun 2023 ne ake ta gwabza yaƙi tsakanin Sojojin Sudan da Dakarun sa kai na RSF a ƙasar, lamarin da ya raba kusan mutane miliyan 10 da mastugunansu tare da jefa su cikin barazanar haɗarin yunwa.
Shahararru
Mashahuran makaloli