Afirka
Karuwar rashin tsaro ta janyo kashe sama da mutum 1,000 a Janairun 2024 a Nijeriya - Rahoton Beacon
Rahoton ya koka kan yadda aka samu ƙaruwar abubuwa marasa daɗi a duk ma’aunan tsaro na watan Janairu idan aka kwatanta da bara war haka, “duk kuwa da ƙoƙari da ayyukan da jami’an tsaro ke yi wajen yaƙi da rashin tsaro a Nijeriya."Karin Haske
Abdou Touré: Mutumin da ya ƙuduri aniyyar dakatar da kwararar Hamada a yankin Sahel
''Green Uncle'' dattijon Senegal da ke fafutukar ganin kasar ta samu kyakkyawar makoma, yana dasa bishiya ɗaya a lokaci guda tare da zaburar da miliyoyin al'umma a yankin Sahel don su bi sahun gangamin yaƙi da sauyin yanayi da kwararowar Hamada.Afirka
Benin ta kaddamar da sabbin lambobin yabo don karrama sojojin da suka yi bajinta
Za a bayar da lambobin yabon biyu ga jami'an tsaro da mutanen da suka yi wa kasa hidima ta hanyar yaki domin zama abin kwatance da kuma karfafa gwiwar 'yan baya wajen sadaukar da kai ga ci-gaban kasa, a cewar sanarwar gwamnatin Benin.
Shahararru
Mashahuran makaloli