Afirka
Habasha da Somaliland sun tattauna kan hadin gwiwar soji
Manyan dakarun sojin Habasha da na yankin Somaliland da ya balle daga Somaliya sun gana a Addis Ababa, a daidai lokacin da ake ci gaba da takun-saka kan yarjejeniyar tashar jiragen ruwa ta tekun Bahar Maliya da Habasha ta kulla da Somaliland.Duniya
Rundunar Sojin Isra'ila ta amince da yarjejeniyar sakin fursunonin yaki, da tsagaita wuta na wucin-gadi da Hamas
Kamfanin dillancin labarai na KAN ya ce rundunar sojin Isra'ila na shirin yin amfani da yarjejeniyar tsagaita wuta don sake shirya dakarunta a shirye-shiryen fadada hare-hare ta kasa a kudancin Gaza.
Shahararru
Mashahuran makaloli