|
hausa
|
hausa
SIYASA
TURKIYYA
NIJERIYA
PODCAST
WASANNI
KARIN HASKE
Mazhun Idris
Producer, TRT Afrika
Producer, TRT Afrika
Labarai Daga Marubuci
Madogarar bincike kan abincin da aka sauya wa halitta (GMO), da dalilan karɓuwarsa a Nijeriya
Batun GMO ya wuce zancen masu damuwa kan lafiya ko halascin cin irin wannan abinci, akwai siyasa, addini, da gogayyar tattalin arziƙin ƙasashen duniya cikinsa.
6 minti karatu
Abin da ya sa 'yan Nijeriya ke kashe makuɗan kuɗaɗe a kiran waya da sayen data
Masu amfani da layukan MTN da Airtel a Nijeriya sun kashe jimillar kuɗi naira tiriliyan biyu da biliyan 530, a kiran waya da sayen data, daga watan Janairu zuwa Yunin 2025.
5 minti karatu
Rayuwar Mesut Ozil daga ƙwallon ƙafa zuwa siyasa a Turkiyya
Da yawan mutane suna tuna Mesut Ozil da ƙwallon ƙafa, amma fa a yanzu Ozil ɗan siyasa ne a Turkiyya, inda har yake da muƙami a jam’iyya mai mulkin ƙasar, AK Party.
4 minti karatu
Wasu kalaman marigayi Muhammadu Buhari da ba za a manta da su ba
Tuni dai gawar marigayi Muhammadu Buhari ta baro birnin Landan, kuma za ta sauka a birnin Katsina, inda za a yi mata takaitaccen faretin sojoji na girmamawa sannan Shugaba Bola Tinubu zai karbe ta, sai kuma a wuce Daura inda za a yi jana'iza.
5 minti karatu
Kalubale uku game da shawarar gina katangar tsaro a iyakokin Nijeriya
Hukumomi a Nijeriya sun fara tunanin gina katanga a iyakokin kasar da makwabtanta hudu, cikin wani gagarumin shirin da masu sharhi ke ganin zai fuskanci gagarumin kalubale wajen kaddamarwa da kuma cim ma alfanun.
7 minti karatu
Shugabanni na neman mafita kan rikicin da ya addabi jihar Benue ta Nijeriya
Rikici tsakanin al’ummomi da na ‘yan bindiga a jihar Benue da ke arewa ta tsakiyar Nijeriya ya kazance, inda a kwanakin aka kashe mutane da dama tare da lalata matsugunai a yankunan daban-daban na jihar.
5 minti karatu
Me ya sa sararin samaniyar wasu jihohin arewacin Nijeriya kan yi jawur ko a lokacin bazara?
Yayin da ake zambaɗa zafin da kwalla rana, abin mamaki sai ga shi samaniyar birane da ƙauyuka ya koma launin ja, tamkar na tarnaƙin hayaƙi ko guguwa mai cike da ƙura.
7 minti karatu
Fadi-tashin Harry Kane kafin lashe kofin farko a rayuwarsa
Harry Kane ya ci ƙwallo sama da 440 a rayuwarsa, amma tamkar wanda aka yi wa baki, bai taɓa lashe kofi ba sai a bana, a shekararsa ta biyu a Bayern Munich ta Jamus bayan ya baro Tottenham Hotspur ta Ingila.
5 minti karatu
Ƙalubalen sauya sheƙar mambobin jam’iyyun adawan Nijeriya zuwa jam’iyyar APC mai mulki
Wasu masana da 'yan siyasar Nijeriya suna kallon yawaitar sauya sheƙa zuwa jam’iyya mai mulki a matsayin abu mai barazanar mayar da ƙasar mai jam'iyya ɗaya. Ko wannan zai iya zama cikas ga tsarin dimokuraɗiyyar ƙasar?
6 minti karatu
Fahimtar kashe-kashe da ke damun yankunan karkara a tsakiyar Nijeriya
Al'ummar jihar Filato a tsakiyar Nijeriya suna juyayin munanan hare-hare da ke haifar da asarar rayuka da dukiyoyi a baya bayan nan, bayan an kashe fiye da mutum 100 a ƙarshen Maris zuwa Afrilun nan.
4 minti karatu