|
hausa
|
hausa
SIYASA
TURKIYYA
NIJERIYA
PODCAST
WASANNI
KARIN HASKE
Mustapha Kaita
Marubuci
Marubuci
Labarai Daga Marubuci
Ali Bukar Dalori: Ƙalubale biyar da ke gaban sabon shugaban APC na riƙo
Bayan saukar Ganduje daga shugabancin jam'iyya, hankalin magoya bayan APC da sauran 'yan Nijeriya ya koma kan magajinsa Ali Bukar Dalori domin ganin irin rawar da zai taka da kuma irin jerin ƙalubalen da ke a gaban shi.
4 minti karatu
Nyesom Wike: Shin tsohon gwamnan Ribas zai iya kawo sauyi a Abuja?
“Shi dama yana nuna tsohuwar katafila ce, wadda ga aiki amma ga shan mai da tumbudo hayaki da yawa da kuma saurin daukar zafi, saboda haka tabbas idan Wike ya soma aikinsa kowa zai ji karar motsinsa."
5 MINTI KARATU
Abu uku da Elrufai ya fada a hirarsa ta 'bankwana'
Gwamna Elrufai mai barin gado ya tabbatar da cewa gwamnatinsa ta yi aiki a duka gundumomi da ke jihar.
5 MINTI KARATU
Me bayyana kadarori ke nufi a dokar Nijeriya da kuma tasirin hakan ga dimokradiyya?
Hukumar Kula da Da’ar Ma’aikata ta Nijeriya ta bukaci Bola Tinubu da Kashim Shettima da sauran zababbun gwamnoni da 'yan majalisar dokoki da su bayyana kadarorinsu kafin a rantsar da su
4 MINTI KARATU
Shin sauya fasalin kudin Nijeriya ya dakile amfani da kudi a lokacin zaben shugaban kasa?
Wani abu da ake ganin ya hana siyan kuri’un a fili shi ne yadda jami’an yaki da cin hanci da rashawa suka je wasu rumfunan zabe musamman a birane.
8 MINTI KARATU