RA'AYI
Afirka ta faɗaka kan muradun siyasa a yaƙin Amurka-Israʼila-Iran
Rikici tsakanin Amurka-Israʼila da Iran ya nuna tarnaƙin harkokin waje da kuma wata dama ga Afirka. A yanzu, nahiyar Afirka ta daina zama mai yin martani kawai, amma tana ƙara zama, mai saka baki a tsarin siyasar mulkin duniya.

