Türkiye
Altun na Turkiyya ya yi kira da a haɓaka ilimin kafofin watsa labarai na dijital don amfani da kirkirarriyar basira
Ƙoƙarin da muke yi na yaƙi da labaran ƙarya ya haifar da wayar da kan jama'a kuma ya kawo sabon salo da tsarin ci gaba ga ilimin kafofin watsa labarai na dijital," Altun ya faɗa.Afirka
Yadda kirkirarriyar basira ta Artificial Intelligence za ta shafi ayyuka a Afirka
Bankin ci gaban Afirka (Africa Development Bank) ya yi hasashen cewa kimanin matasa miliyan 100 da ke nahiyar ba za su samu kowane irin sabon aiki ba, nan zuwa shekarar 2030 saboda ci gaban da ake samu ta fuskar fasaha.
Shahararru
Mashahuran makaloli