Karin Haske
Abin da ya sa za a samu ƙaruwar masu arziki a Afirka
Masu arzikin da suka kai akalla $1bn a Afirka a kasa 5 na nahiyar kawai suke, amma wani sabon binciken yanayin arziki da aka yi ya nuna cewa yawan masu arzikin Afrika zai karu da kashi 65 nan da shekara 10, sannan zai watsu ne a nahiyar baki daya.
Shahararru
Mashahuran makaloli