Türkiye
Zaɓukan magadan birane da aka gudanar sun nuna ƙarfin dimokuraɗiyyar Turkiyya
Babu ƙanshin gaskiya a labaran da ƴan jaridar Yammacin duniya suke watsawa cewa zaɓukan Turkiyya ba su da sahihanci domin kuwa ga shi ƴan hamayya suna kan gaba a zaɓukan da aka yi na magadan manyan biranen ƙasar na ranar Lahadi.
Shahararru
Mashahuran makaloli