Duniya
Adadin mutanen da Isra'ila ta kashe a Gaza ya kusa 47,300 yayin da aka gano sabbin gawawwaki 120 a ɓuraguzan gine-gine
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na huɗu— bayan Isra'ila ta kashe Falasɗinawa aƙalla 47,161 a yankin — sannan mahukuntan Tel Aviv sun ci gaba da kai farmaki a Gaɓar Yammacin Kogin Jordan.Duniya
Musayar fursunoni a Gaza ya nuna wanda ke girmama mutuncin ɗan'adam — Erdogan
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na uku — bayan yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a yankin ya kashe Falasɗinawa fiye da 47,035, ciki har da wani yaro da ta kashe a Rafah da sace gomman mutane a Gaɓar Yammacin Kogin Jordan.Duniya
MDD Duniya ta caccaki Isra'ila kan shirin ƙara mamayar Yammacin Kogin Jordan
Al Qassam Brigades ta jaddada amincewarta da yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza bayan Isra'ila ta kwashe kwana 472 yaƙi a yankin inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla 46,913 da jikkata 110,750+. A Lebanon, Isra'ila ta kashe mutum 4,068 tun Okotoban 2023.Duniya
Kungiyoyin Falasdinawa sun yi kira da a nuna wa Yahudawa 'yan kama-wuri-zauna turjiya
Yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda yau ya shiga kwana na 458 — ya kashe Falasɗinawa fiye da 45,805 tare da jikkata fiye da mutum 109,064. A Lebanon, Isra'ila ta kashe mutum fiye da 4,048 tun daga watan Okotban 2023Duniya
Yawan Falasdinawan da Isra'ila ta kashe a Gaza sun kai 45,600 bayan da wasu 28 suka mutu a rana daya
Yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 454 — ya kashe Falasɗinawa fiye da 45,553 da jikkata mutum fiye da 108,379. A Lebanon, Isra'ila ta kashe aƙalla mutum 4,048 tun daga Oktoban 2023.Duniya
Dakarun Isra'ila sun kashe Falasɗinawa 17 a Gaza a hare-haren Sabuwar Shekara
Yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 453 — ya kashe Falasɗinawa fiye da 45,541 da jikkata mutum fiye da 108,338. A Lebanon, Isra'ila ta kashe aƙalla mutum 4,048 tun daga Oktoban 2023.Duniya
Isra'ila ta kashe mutum 14 a faɗin Gaza; rashin abinci a yankin 'ya yi ƙamari'
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya isa kwana na 424 — ya kashe Falasɗinawa aƙalla 44,466 tare da jikkata mutum fiye da 105,358. A Lebanon, Isra'ila ta amince ta tsagaita wuta bayan ta kashe fiye da mutum 3,961 tun daga Oktoban 2023.Duniya
Isra'ila ta kashe kusan mutum 100 a Gaza cikin kwana guda
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 422 a yau — ya kashe Falasɗinawa fiye da 44,382 da jikkata fiye da mutum 105,142. A Lebanon kuwa, Isra'ila ta cim ma yarjejeniyar tsagaita wuta bayan kashe mutum 3,961 tun daga Oktoban bara.
Shahararru
Mashahuran makaloli