| Hausa
DUNIYA
1 MINTI KARATU
Majalisar Tsaro ta Isra'ila ta amince da yarjejeniyar tsagaita wuta ta Gaza: Ofishin Firaminista
Ofishin firaminista ya ce idan aka cim ma yarjejeniyar, to tsagaita wutar za ta fara aiki a ranar Lahadi da zarar an saki kashin farko na fursunonin.
Majalisar Tsaro ta Isra'ila ta amince da yarjejeniyar tsagaita wuta ta Gaza: Ofishin Firaminista
A yanzu yarjejeniyar za ta je gaban majalisar a cike. / Hoto: AFP / AFP
17 Janairu 2025