Duniya
Kai-tsaye: Isra'ila ta kashe Falasɗinawa 10 a faɗin Gaza
Yaƙin Isra'ila a Gaza, wanda ya shiga kwana na 295, ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 39,175 — galibinsu mata da yara –– sannan ya jikkata sama da mutum 90,403, kuma an yi amanna mutum fiye da 10,000 na binne a ƙarƙashin ɓaraguzan gine-gine.Duniya
A yanzu Falasɗinawa na ɓuya a tsohon gidan yari saboda babu sauran mafaka a Gaza
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, wanda ya shiga kwanaki 294, ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 39,175 - akasarinsu mata da yara - tare da jikkata mutum 90,403, kana an ƙiyasta cewa an binne fiye da mutum 10,000 a ƙarƙashin ɓaraguzan gine-gine.Duniya
Mayaƙan Houthi sun yi iƙirarin kai hari Isra’ila da kuma kan jirgin ruwan Amurka
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza ya shiga kwana na 289 inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla 38,919 — yawancinsu mata da yara –– sannan ta jikkata mutum fiye da 89,622, kana ɓaraguzan gine-gine sun danne sama da mutum 10,000.Duniya
Isra'ila ta kashe yara da dama a sansanin 'yan gudun hijira na Nuseirat da ke Gaza
Isra'ila ta kwashe kwana 287 tana luguden wuta a Gaza inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla 38,848 — galibinsu mata da yara –– sannan ta jikkata mutum sama da 89,459, kana ɓaraguzan gine-gine sun danne fiye da mutum 10,000.Duniya
Tawagar Isra'ila ta isa birnin Alkahira domin ci gaba da tattaunawar tsagaita wuta
Isra'ila ta kwashe kwana 285 tana luguden wuta a Gaza inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla 38,713 — galibinsu mata da yara –– sannan ta jikkata fiye da mutum 89,166, kana sama da mutum 10,000 na binne a ƙarƙashin ɓaraguzai.
Shahararru
Mashahuran makaloli