Kasuwanci
Ghana ta ƙulla yarjejeniyar makamashin nukiliya da Amurka
Kamfanin Makamashin Nukiliya na Ghana da Regnum Technology Group na Amurka sun rattaba hannu kan yarjejeniyar tura wata ƙaramar na'urar sarrafa makamashin NuScale VOYGR-12 (SMR) zuwa babban taron Amurka da Afirka kan makamashin nukiliya a Nairobi.Kasuwanci
Ghana ta ƙaddamar da aikin gina matatar man fetur ta dala biliyan 12
Aikin cibiyar zai samar da guraben ayyukan yi kai-tsaye ga mutum 780,000, sannan zai taimaka wajen ƙarfafa tattalin arzikin Ghana tare daidaita kuɗin ƙasar da sanya ta a matsayin babbar cibiyar samar da man fetur a Afirka, in ji Shugaba Nana Akufo.Afirka
Nasarorin da ECOWAS ta samu tun da na zama shugabanta: Bola Tinubu
Tinubu ya ce ECOWAS ta ƙarfafa gwiwar ƙasashe mambobinta domin inganta tsarinsu na yin zaɓe da gudanar da mulki, yana mai cewa a kwanakin baya sun tura wakilai don sa ido a zaɓukan da aka yi a Senegal da Togo - waɗanda aka yi amannar cewa sahihai ne.Afirka
Matasan Ghana miliyan 1.9 ba su samu ilimi ko aiki ko wani horo ba - Rahoto
Binciken, wanda Hukumar Ƙididdiga ta Ghana ta fitar, ya yi nuni da cewa mata ne suke da adadi mafi yawa na mutum miliyan 1.2 yayin da maza ke da adadin 715,691 a cikin matasan Ghana da ba su samu ilimi ko aiki ko kuma wani horo ba.
Shahararru
Mashahuran makaloli