Karin Haske
Yadda rikicin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo ya rusa ƙuruciyar yara da hana su samun ilimi
Kusan mutane miliyan 7.2 sun guje wa rikicin da 'yan bindiga ke yi a gabashin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo, inda lamarin ya fi illata yara da dubban su da suka daina zuwa makaranta ke gwagwarmayar ci gaba da neman ilimi a tantuna da rumfuna.Afirka
Ɗaliban Afirka da ke karatu a Turkiyya sun tattauna kan hanyoyin magance matsalar nahiyarsu
Mahalarta taron sun gabatar da maƙaloli a kan siyasa da kiwon lafiya da ƙirƙirarriyar basira da tattalin arziki inda suka mayar da hankali kan samar da hanyoyin shawo kan matsaloli irin su cututtuka masu yaɗuwa da rashin daidaito a siyasa.Karin Haske
Kirkirarriyar Basira a fannin kula da lafiya: Abin da ya sa ka'idojin WHO ke da muhimmanci
Cigaban da aka samu na kirkirarriyar basira ya warware matsalolin da ake samu a fannin kula da lafiya da zai iya taimakon Afirka cike gibin karancin ma'aikatan da take fuskanta. WHO ta fitar da dokokin aiki da Kirkirarriyar Basira wajen kiwon lafiya.
Shahararru
Mashahuran makaloli