Karin Haske
Yadda rikicin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo ya rusa ƙuruciyar yara da hana su samun ilimi
Kusan mutane miliyan 7.2 sun guje wa rikicin da 'yan bindiga ke yi a gabashin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo, inda lamarin ya fi illata yara da dubban su da suka daina zuwa makaranta ke gwagwarmayar ci gaba da neman ilimi a tantuna da rumfuna.Karin Haske
Agboyibo: Matashi dan kasar Togo da ke sauya rayuwar mutane ta hanyar wasanni
Kaunar da Jean-Luc ke wa kwallon kwando da horar da matasa ce ta sa aka samar da shirin Miledou ko "Muna Tare". Miledou na horar da matasa da suke fama da kalubale a rayuwa, inda suke kokarin samar da hadin-kan da zai kai ga sun shiga gasar NBA.Afirka
Yadda Afirka ta jure wa rikice-rikice domin ɗorewar mulkin Dimokuraɗiyya a shekarar 2023
Dimokuraɗiyyar Afrika ta bunƙasa amma rikicin cikin gida na ci gaba da komar da ita baya. A shekarar 2024, aƙalla ƙasashe 18 a nahiyar za su gudanar da zaɓuɓɓuka, suna bayyana fatan cewa Dimokuraɗiyya za ta yi nasara.
Shahararru
Mashahuran makaloli