Kasuwanci
Ghana ta ƙaddamar da tsarin noman 'barbarar hannu' don ƙara yawan amfanin cocoa
Shirin tsarin noman 'barbarar hannu' zai taimaka wajen ilimantar da kuma karfafa wa manoma wajen aikin canza kwayar waken namijin koko zuwa macen daga wata bishiya zuwa wata ta hanyar amfani da hannu maimaikon barin kwari su yi aikin.Karin Haske
Hydroponics: Yadda daɗaɗɗen tsarin sirrin noman Masar ya samar da yanayin shuka ba tare da amfani da ƙasa ba
Kimiyyar noma mara-ƙasa ta samar da wani tsarin noman cikin gida 'Hydroponics' inda ake shuka kayan lambu da sauran ganyayyaki a kan tire da tukwane a cikin gidaje ta hanyar amfani da ruwa mai yawa.Karin Haske
Me ya sa wani tsiro daga Turkiyya zai yi kyau da noma a duniyar samaniya
Gwaje-gwajen da dan sama-jannatin Turkiyya ya gudanar a tashar sararin samanita ta ISS, sun nuna cewa wani tsiro mai jure gishiri da ake samu a Tafkin Gishiri na kasar Turkiyya, zai iya zama tsiron da zai iya rayuwa a kan wasu duniyoyin.Karin Haske
Ny Aro: Mai fafutuka kan sauyin yanayi da ke neman kawo sauyi a Madagascar
Ny Aro ta samu horo a matsayin injiniyar aikin gona wacce ta kware a fannin albarkatun kifaye, sannan tana jagorantar CliMates Madagascar, wani aikin gwaje-gwaje da samar da matakai da kasashen duniya ke dauka wajen tunkarar kalubalen sauyin yanayi.
Shahararru
Mashahuran makaloli