Ra’ayi
Yadda Trump ke jan kafa a shari'ar da yake fuskanta: Shin zaɓe cai cece shi?
Tsohon Shugaban Kasar Amurka, Donald Trump yana ta kokarin ganin ana ta jan kafa a shari'o'in da yake fuskanta har zuwa lokacin zabe wato watan Nuwamba. Ga wasu daga cikin abin da ya sa yake yin haka- da kuma bayanin ko hakan zai iya taimakonsa.Ra’ayi
Annobar satar mutane don karbar kudin fansa da barazanar da take haifarwa a Nijeriya
Ratar da ke tsakanin masu kudi da talakawa a Nijeriya tana da fadi sosai, inda wasu 'yan kalilan ne da iyalansu suke juya arzikin kasar, wanda hakan ya sa ake harin masu arziki da iyalansu, a yi garkuwa da su domin karbar kudin fansa mai yawan gaske.
Shahararru
Mashahuran makaloli