Duniya
Putin ya shirya yin bikin Ranar Nasara a lokacin da Ukraine ke ji a jikinta
9 ga Mayu, Ranar bikin Nasarar Tarayyar Soviet a kan Nazi a Jamus a lokacin yakin duniya na II, Rana ce ta hudu da ake bikinta a kowacce shekara, kuma a irin ta a shekarar da ta gabata Rasha ta kawar da wani hari da Ukraine ta kai mata.Türkiye
A shirye Turkiyya take ta karɓi baƙuncin taron zaman lafiya na Ukraine da Rasha — Erdogan
Shugaban na Turkiyya ya tabbatar da cewa Ankara za ta ci gaba da kokarin kawo karshen yakin da wanzar da zaman lafiya ta hanyar adalci bisa shawarwari tare da bayar da goyon baya mai ƙarfi wajen sake gina kasar Ukraine da yaƙi ya ɗaiɗaita.Türkiye
Yakin Rasha da Ukraine ya nuna rikicin wakilci a MDD: Turkiyya
Mataimakin Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Burak Akcapar, ya ce Majalisar Dinkin Duniya ta gaza sauke nauyin da ya rataya a wuyanta kan batun yakin Ukraine, saboda ‘’ra'ayin ƙin amincewar ƙasa daya wanda ya saɓa wa ra’ayin sauran kasashe."
Shahararru
Mashahuran makaloli