Duniya
Mutum 20 ne suka mutu sakamakon harin da Isra'ila ta kai wani gida mai ɗauke da Falasdinawa kusan 100 a Gaza
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 221 inda aka kashe akalla mutum 35,173 - kashi 70% jarirai ne da yara da mata - an raunata sama da 79,061 yayin da ake fargabar sama da mutum 10,000 na karkashin baraguzan gine-ginen da aka rusa.Duniya
An bankaɗo yadda ake azabtar da Falasɗinawa da saka musu ƙunzugu a wani sansanin Isra'ila
Masu fafutuka sun gaya wa CNN halin da ake ciki a cibiyar azabtarwa ta Sde Teiman, inda Falasdinawan da ake rufe wa fuska da saka musu ankwa a hannaye a ko yaushe ke fuskantar fargabar a yanke musu hannun.Türkiye
Adawa da kisan ƙare-dangi: Turkiyya ta shiga shari'ar Kotun Duniya da Isra'ila
Matakin da Turkiyya ta dauka na shiga shari'ar kisan ƙare-dangi da Afirka ta Kudu ta shigar kan Isra'ila a kotun ICJ, ya kawo sabon salo a fagen shari'a, wanda zai iya yin tasiri ga sakamakon da kuma ƙarfafa gwiwar ƙasashen yankin su shiga tsakani.Duniya
Da gayya Netanyahu ya fitar da sanarwa kan tsagaita wuta don kawo cikas — Hamas
Isra'ila ta kwashe kwana 210 tana yaƙi a Gaza, abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 34,596 — kashi 70 jarirai ne da ƙananan yara da mata — sannan suka jikkata fiye da mutum 77,816 kana sama da mutum 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Duniya
Kotun duniya ta ICJ ta yi watsi da buƙatar hana Jamus fitar da makamai zuwa Isra'ila
Hare-haren da Isra'ila ke kaiwa Gaza da aka yi wa ƙawanya - wanda yanzu haka ya shiga rana ta 207 - ya kashe Falasdinawa akalla 34,488 tare da raunata wasu 77,643 yayin da ake ci gaba da kira ga Firaministan Isra'ila Netanyahu da ya sauka daga mulki.
Shahararru
Mashahuran makaloli