| Hausa
Me ya sa kake ganin kamar Tiktok yana sane da kai?
00:00
00:0000:00
Me ya sa kake ganin kamar Tiktok yana sane da kai?
Masanan ilimi da tsoffin ma’aikatan kamfanoni sun ce ba dabarun alkaluman na'urar kwamfuta ba ne, amma kuma yadda yake aiki da tsarin gajerun bidiyo, ya sanya TikTok ya sami nasara a duniya baki ɗaya
 

 Ka taba tunanin ta yadda TikTok ya san irin abubuwan da kake son gani, tun ma kafin ka gansu?

Sai ka ji tamkar yana karanta abin da ke zuciyarka ne ko? To, ba kai kadai ba ne, haka mutane da yawa suke ji.

Shin, mene ne sirrin TikTok na sanin abin da mutum yake so?

‘’Bari mu shiga ciki mu lalubo ansar!"


Akwai Ƙari Don Sauraro
Matsayin biredi a tsarin cin abinci da lafiyar dan'adam
Hadarin ba da hayar mahaifa da sayar da kwan haihuwa ga mata a Nijeriya
Mece ce NATO, wace rawa take takawa a tsaron duniya?
Matsalar ta’ammali da miyagun kwayoyi tsakanin mata a Nijeriya
Ainihin dalilin da ya sa Amurka da Isra'ila ke yakar Iran
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi