tare da yin magana game da kasadar dan wasa Mehmet Fatih Ersoy yayin da yake kokarin sayar da rai ya nemo suna.

00:00
00:0000:00
Akwai Ƙari Don Sauraro
A Sai Da Rai A Nemo Suna - Wasan dirowa da lema daga sararin sama a Fethiye
A cikin kashi na farko na jerin shirinmu na podcast da ke binciko duniyar wasannin kasada, za mu fara da “paragliding,” wani nau’in wasa inda ake dirowa da lema daga sararin sama
Akwai Ƙari Don Sauraro