| hausa
Illolin kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu
06:08
06:08
Illolin kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu
Shin ka taɓa tsintar kanka da bata lokaci wajen kallon abubuwan da ake wallafa wa a kafofin soshiyal midiya ba tare da ka ankara ba?
11 Yuni 2025

Za ka iya buɗe wayarka don duba saƙo, amma sai ka bige wajen kallon bidiyo da hotuna tare da karanta sakonnin da aka wallafa har zuwa lokacin da za ka shafe awanni da dama ba tare da ka sani ba. Wataƙila a yanzu haka kana duba shafukan kafofin ne a yayin da kake sauraron wannan shirin. Amma ka taɓa tunanin yadda wannan ɗabi'a take shafar lafiyar jikinka? Muna yawan jin batun illar kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu. Suna iya jefa mutane da dama cikin damuwa tare da takura su wajen zabar rayuwa mai cike da rudu ta jin dadi.


Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 16 ga Satumban 2025
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
Mahaifar Gahwa: Al’adar Gahwan Habasha
Masana’antun Fasaha
A Sai Da Rai A Nemo Suna- Wasan zamiya kan dusar kankara a Erciyes
A Sai Da Rai A Nemo Suna - Wasan dirowa da lema daga sararin sama a Fethiye
Dalilan da suka sa ƙasashen da suka fi noman koko a duniya ke samun riba dan ƙaɗan