| Hausa
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
00:00
00:0000:00
Duniya
Sauyin yanayi, yawan amfani da mutane
A kashi na farko na jerin shirin, an tattauna dangantakar dake tsakanin yawan amfani da sauyin yanayi. Farfesa Dr. Çağan Şekercioğlu ya mayar da hankali ne kan sawun hayakin carbon da kuma gudunmawar da mutane ke bayarwa wajen dumamar yanayi.
7 Mayu 2025

Farfesa Dr. Çağan Şekercioğlu ya mayar da hankali ne kan sawun hayakin carbon da kuma gudunmawar da mutane ke bayarwa wajen dumamar yanayi. Farfesa Dr. Burcu Özsoy ta bayyana tasirin iskar gas da ke gurbata muhalli.

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 3 ga Fabrairun 2026
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?
Illolin kafofin soshiyal midiya ga lafiyar kwakwalwarmu