| Hausa
''Za mu rika bai wa kananan hukumomi kudadensu kai-tsaye''
00:47
''Za mu rika bai wa kananan hukumomi kudadensu kai-tsaye''
Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya ce dole ne a tabbatar da 'yancin ƙananan hukumomi muddin ana so su yi ayyukan ci-gaban al'ummominsu kamar yadda ya kamata.
19 Disamba 2025

Tinubu, wanda ya bayyana hakan ranar Alhamis a Abuja yayin taron shugabannin Jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya ce daga yanzu zai riƙa tura wa ƙananan hukumomi kuɗaɗensu kai-tsaye kamar yadda Kotun Ƙolin Nijeriya ta bayar da umarni.

Ƙarin Bidiyoyi
Muhimman abubuwan da suka faru a Nijeriya a 2025
Batun komawar gwamnan jihar Kano Abba Yusuf zuwa APC
Aljeriya ta yi dokar da ta ayyana mulkin mallakar da Faransa ta yi a matsayin laifi
Ziyarar ta'aziyyar ministan tsaron Turkiyya ga jami'an Libya
Ma'aikatan ceto na Turkiyya na bincike a wurin da jirgi ya fadi
Moses Simon da Akor Adams sun ce za su kara himma a wasan AFCON
An ƙaddamar da dakarun tsaro na jihar Kano
Shirin wasan Super Eagles da Taifa Stars ta Tanzania
'Yahudawa 'yankama-wuri zauna sun mamaye harabar Masallacin Kudus
Matashin da ya bar shaye-shaye sannan ya dukufa wajen yaki da dabi'ar