| Hausa
Moses Simon da Akor Adams sun ce za su kara himma a wasan AFCON
01:09
Moses Simon da Akor Adams sun ce za su kara himma a wasan AFCON
Bayan da Nijeriya ta doke Tanzania a wasansu na farko a gasar AFCON 2025 da ke gudana a Maroko, 'yanwasan Super Eagles, Moses Simon da Akor Adams sun bayyana wa TRT Afrika Hausa yadda wasan ya kaya.
25 Disamba 2025

Akors ya ce sun yi murnar nasarar doke Tanzania da ci 2-1, amma za su ƙara ƙaimi a wasansu na gaba da Tunisia. Shi ma Moses ya miƙa saƙon neman addu'ar 'yan Nijeriya

Ƙarin Bidiyoyi
Aljeriya ta yi dokar da ta ayyana mulkin mallakar da Faransa ta yi a matsayin laifi
Ziyarar ta'aziyyar ministan tsaron Turkiyya ga jami'an Libya
Ma'aikatan ceto na Turkiyya na bincike a wurin da jirgi ya fadi
An ƙaddamar da dakarun tsaro na jihar Kano
Shirin wasan Super Eagles da Taifa Stars ta Tanzania
'Yahudawa 'yankama-wuri zauna sun mamaye harabar Masallacin Kudus
Matashin da ya bar shaye-shaye sannan ya dukufa wajen yaki da dabi'ar
Jama'a sun kwashi dankalin Turawa yayin zanga-zangar manoma
Gurguwa Injiniya ta kafa tarihin zuwa sararin samaniya
Shagalin bikin buɗe gasar AFCON 2025 a Maroko