19 Disamba 2025
Tinubu, wanda ya bayyana hakan ranar Alhamis a Abuja yayin taron shugabannin Jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya ce daga yanzu zai riƙa tura wa ƙananan hukumomi kuɗaɗensu kai-tsaye kamar yadda Kotun Ƙolin Nijeriya ta bayar da umarni.

