| Hausa
Sirrin nasarar da Saira Movies ya samu a Youtube
05:23
Sirrin nasarar da Saira Movies ya samu a Youtube
Fitaccen daraktan nan na Kannywood kuma shugaban kamfanin Saira Movies Malam Aminu Saira Muhammad ya bayyana sirrin nasarar da kamfanin nasa ya samu ta shiga tashoshin da aka fi kallo a YouTube.
17 Disamba 2025

Aminu Saira ya kuma shaida wa TRT Afrika Hausa cewa ko da an daina fim ɗin Labarina, akwai fina-finan da za a ci gaba da nunawa a tashar da su ma za su ɗauki hankali.

Ƙarin Bidiyoyi
Muhimman abubuwan da suka faru a Nijeriya a 2025
Batun komawar gwamnan jihar Kano Abba Yusuf zuwa APC
Aljeriya ta yi dokar da ta ayyana mulkin mallakar da Faransa ta yi a matsayin laifi
Ziyarar ta'aziyyar ministan tsaron Turkiyya ga jami'an Libya
Ma'aikatan ceto na Turkiyya na bincike a wurin da jirgi ya fadi
Moses Simon da Akor Adams sun ce za su kara himma a wasan AFCON
An ƙaddamar da dakarun tsaro na jihar Kano
Shirin wasan Super Eagles da Taifa Stars ta Tanzania
'Yahudawa 'yankama-wuri zauna sun mamaye harabar Masallacin Kudus
Matashin da ya bar shaye-shaye sannan ya dukufa wajen yaki da dabi'ar