| Hausa
Karuwar hare-haren siyasa gabanin zabukan Nijeriya na 2027
Karuwar hare-haren siyasa gabanin zabukan Nijeriya na 2027
Yayin da zaɓukan 2027 ke ƙara matsowa a Nijeriya, rikicin siyasa na ƙara ɗaukar sabon salo, inda ake kai hare-hare kan ’yan takara, magoya baya da tarukan kamfe.
 

Daga Osun zuwa Katsina, Cross River da Gombe, mene ne ke haddasa waɗannan hare-hare, kuma wane tasiri za su iya yi ga zaman lafiya da gudanar da zaɓuka cikin kwanciyar hankali?

Ga abin da ya kamata ku sani.

Ƙarin Bidiyoyi
’Yan Haiti na murna saboda El Salvador ta hare-hare
Tsokaci kan dambarwa tsakanin Gwamna Abba da matarsa Zainab
Musulunci zai zama addini mafi yawan mabiya a duniya nan da shekara tara
Dalilai 3 na dawowar Ronaldinho buga tamola
Tayin Isra'ila na dala 3,500 ga 'yan'Afirka mazauna kasar
Matsalar tsaro na ci gaba da zama muhimmin batu a zaben Nijeriya na 2027
Mulki wahala ne da shi, Allah-Allah nake na miƙa wa wanda zai gaje ni- Zulum
‘Samar da ci gaba ne hanyar da za a kawo karshen ta’addanci a Afirka’
‘Ba ma jin tsoron Atiku, ba mu Kwankwaso yake yi wa aiki ba’
An gano matashi dan Australia da ransa bayan kwana shida