| Hausa
Mulki wahala ne da shi, Allah-Allah nake na miƙa wa wanda zai gaje ni- Zulum
Mulki wahala ne da shi, Allah-Allah nake na miƙa wa wanda zai gaje ni- Zulum
Gwamnan Jihar Borno a Nijeriya Babagana Umara Zulum ya ce mulki yana da wahala, kuma yana Allah-Allah ya miƙa mulkin bayan ƙarewar wa’adinsa a 2027.
 

Babagana ya bayyana haka ne a wata tattaunawa da TRT Afrika Hausa, inda ya ce ya samu ɗaukakar da bai taɓa zato ba, don haka babu abin da zai yi wa Allah sai godiya.

Ƙarin Bidiyoyi
’Yan Haiti na murna saboda El Salvador ta hare-hare
Tsokaci kan dambarwa tsakanin Gwamna Abba da matarsa Zainab
Musulunci zai zama addini mafi yawan mabiya a duniya nan da shekara tara
Dalilai 3 na dawowar Ronaldinho buga tamola
Tayin Isra'ila na dala 3,500 ga 'yan'Afirka mazauna kasar
Matsalar tsaro na ci gaba da zama muhimmin batu a zaben Nijeriya na 2027
Karuwar hare-haren siyasa gabanin zabukan Nijeriya na 2027
‘Samar da ci gaba ne hanyar da za a kawo karshen ta’addanci a Afirka’
‘Ba ma jin tsoron Atiku, ba mu Kwankwaso yake yi wa aiki ba’
An gano matashi dan Australia da ransa bayan kwana shida