| Hausa
Tayin Isra'ila na dala 3,500 ga 'yan'Afirka mazauna kasar
Tayin Isra'ila na dala 3,500 ga 'yan'Afirka mazauna kasar
Isra’ila na yi wa wasu baƙin haure ’yan Afirka tayin dala 3,500 da tikitin jirgin sama kyauta domin su bar ƙasar su koma gida.
 

Amma shin wannan tallafi ne na taimaka musu, ko wata dabara ce ta korarsu daga ƙasar da sunan sun tafi da kansu?

Tarihin yadda Isra’ila ke mu’amala da baƙin hauren na ƙara jefa wannan sabon shiri cikin ce-ce-ku-ce.

Ƙarin Bidiyoyi
’Yan Haiti na murna saboda El Salvador ta hare-hare
Tsokaci kan dambarwa tsakanin Gwamna Abba da matarsa Zainab
Musulunci zai zama addini mafi yawan mabiya a duniya nan da shekara tara
Dalilai 3 na dawowar Ronaldinho buga tamola
Matsalar tsaro na ci gaba da zama muhimmin batu a zaben Nijeriya na 2027
Mulki wahala ne da shi, Allah-Allah nake na miƙa wa wanda zai gaje ni- Zulum
Karuwar hare-haren siyasa gabanin zabukan Nijeriya na 2027
‘Samar da ci gaba ne hanyar da za a kawo karshen ta’addanci a Afirka’
‘Ba ma jin tsoron Atiku, ba mu Kwankwaso yake yi wa aiki ba’
An gano matashi dan Australia da ransa bayan kwana shida