| Hausa
Tsokaci kan dambarwa tsakanin Gwamna Abba da matarsa Zainab
Tsokaci kan dambarwa tsakanin Gwamna Abba da matarsa Zainab
Daga rikicin aure zuwa siyasa, daga sirrin iyali zuwa nauyin shugabanci: dambarwar auren Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, da Zainab Kwankwaso ta jawo tambayoyi masu yawa.
 

Shin ya dace shugaba ya mayar da matsalar iyalinsa abin raha a bainar jama’a? Ina iyakar sirrin aure? Kuma ina matsayin iya sarrafa motsin rai, wato Emotional Intelligence wajen magance rikici?

Ga abin da wannan lamari ke koya mana game da aure, mulki da siyasa.

Ƙarin Bidiyoyi
’Yan Haiti na murna saboda El Salvador ta hare-hare
Musulunci zai zama addini mafi yawan mabiya a duniya nan da shekara tara
Dalilai 3 na dawowar Ronaldinho buga tamola
Tayin Isra'ila na dala 3,500 ga 'yan'Afirka mazauna kasar
Matsalar tsaro na ci gaba da zama muhimmin batu a zaben Nijeriya na 2027
Mulki wahala ne da shi, Allah-Allah nake na miƙa wa wanda zai gaje ni- Zulum
Karuwar hare-haren siyasa gabanin zabukan Nijeriya na 2027
‘Samar da ci gaba ne hanyar da za a kawo karshen ta’addanci a Afirka’
‘Ba ma jin tsoron Atiku, ba mu Kwankwaso yake yi wa aiki ba’
An gano matashi dan Australia da ransa bayan kwana shida