| Hausa
Gobara ta tashi a kasuwar katako da ke Gombe
00:51
Gobara ta tashi a kasuwar katako da ke Gombe
Gobara ta tashi a kasuwar katako da ke birnin Gombe a arewa maso gabashin Nijeriya, inda ta lalata wani ɓangare na kasuwar tare da haddasa asarar maƙudan kuɗi.
17 Disamba 2025

Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya ya bayar da umarnin gaggauta yin bincike game da abin da ya haddasa gobarar da kuma bayar da tallafin gaggawa ga waɗanda suka yi asara.

Ƙarin Bidiyoyi
Muhimman abubuwan da suka faru a Nijeriya a 2025
Batun komawar gwamnan jihar Kano Abba Yusuf zuwa APC
Aljeriya ta yi dokar da ta ayyana mulkin mallakar da Faransa ta yi a matsayin laifi
Ziyarar ta'aziyyar ministan tsaron Turkiyya ga jami'an Libya
Ma'aikatan ceto na Turkiyya na bincike a wurin da jirgi ya fadi
Moses Simon da Akor Adams sun ce za su kara himma a wasan AFCON
An ƙaddamar da dakarun tsaro na jihar Kano
Shirin wasan Super Eagles da Taifa Stars ta Tanzania
'Yahudawa 'yankama-wuri zauna sun mamaye harabar Masallacin Kudus
Matashin da ya bar shaye-shaye sannan ya dukufa wajen yaki da dabi'ar