Tawagar Super Eagles ta tafi Maroko don halartar gasar AFCON 2025
Tawagar Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa ta Nijeriya Super Eagles ta kama hanyar birnin Fas na Maroko daga Alkahira na Masar don halartar Gasar Cin Kofin Nahiyar Africa ta AFCON 2025.
19 Disamba 2025
Super Eagles za ta buga gaba daya wasanninta uku na rukuni a birnin Fas.
Ƙarin Bidiyoyi
Muhimman abubuwan da suka faru a Nijeriya a 2025
Batun komawar gwamnan jihar Kano Abba Yusuf zuwa APC
Aljeriya ta yi dokar da ta ayyana mulkin mallakar da Faransa ta yi a matsayin laifi
Ziyarar ta'aziyyar ministan tsaron Turkiyya ga jami'an Libya
Ma'aikatan ceto na Turkiyya na bincike a wurin da jirgi ya fadi
Moses Simon da Akor Adams sun ce za su kara himma a wasan AFCON
An ƙaddamar da dakarun tsaro na jihar Kano
Shirin wasan Super Eagles da Taifa Stars ta Tanzania
'Yahudawa 'yankama-wuri zauna sun mamaye harabar Masallacin Kudus
Matashin da ya bar shaye-shaye sannan ya dukufa wajen yaki da dabi'ar