19 Disamba 2025

00:55

00:55
Ƙarin Bidiyoyi
AFCON 2025: Yadda 'yanwasan Afirka suka yi ado da rufafin gargajiya
'Yanwasan tawagogin ƙwallon ƙafar ƙasashen Afirka daban-daban sanye da tufafin gargajiya sun isa Maroko a yayin da ƙasar ke shirin karɓar baƙuncin gasar cin kofin ƙasashen Afirka wato AFCON 2025, wadda za a soma ranar 21 ga watan Disamba.
Ƙarin Bidiyoyi
