Kanun wasu takaitattun Labarai na yau da kullun da muke tafe da su daga nan TRT Afirka Hausa kenan na ranar Alhamis 5 ga watan Disamba.

00:00
00:0000:00
Akwai Ƙari Don Sauraro
Takaitattun labarai, Alhamis 5 ga Disamba, 2024
Ana zargin dakarun Wagner da na Mali da aiwatar da hukuncin kisa kan wasu mutane, Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi game da rikicin jinkai da ya kunno kai a duniya, tana mai neman tallafin dala biliyan 47
Akwai Ƙari Don Sauraro