13 Janairu 2025
Rundunar sojin Sudan ta sanar da cewa ta kwato garin Tambul, wanda ya zama yanki na biyu da aka kwato a gabashin jihar Al Jazirah cikin sa'o'i 48.
A cikin wata sanarwa da rundunar ta fitar a yammacin ranar Lahadi, ta ce, inda ta bayyana nasarar bisa ga goyon bayan dakarun hadin gwiwa da kuma turjiya ta jama'a.
A yayin da take nuni kan dakarun RSF, rundunar ta ce kwace garin daga hannun mayakan ‘yan tawayen bayan ta yi hasarar wasu dakarunta da kayan aiki.’’