| Hausa
Labaranmu Na Yau, 12 ga Fabrairun 2026
00:00
00:0000:00
Afirka
Labaranmu Na Yau, 12 ga Fabrairun 2026
Kungiyar Kwankwasiyya a Nijeriya ta nemi a cire sunan Kwankwaso daga takunkumin Amurka sannan za a ji RSF ta kashe ƙananan yara a harin da ta kai wani masallaci a yankin Kordofan na Sudan
2 awanni baya
  • Trump ya dage kan tattaunawa da Iran duk da matsin lambar Netanyahu na tsauraran matakai

  • Ƙungiyar Larabawa ta nemi Trump ya dauki mataki kan mamaye Yammacin Kogin Jordan da  Isra'ila ke yi

  • Turkiyya da Girka sun amince kan shirye-shiryen zurfafa dangantakar ƙasashen biyu

Akwai Ƙari Don Sauraro
Labaranmu Na Yau, 11 ga Fabrairun 2026
Abin da bincike ya gano yana jawo annobar cutar Koda a jihar Yobe
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Ko wasannin gem na bidiyo za su iya taimaka wajen ceto duniyarmu?
Tahirin daular Andalusia
Ma'anar kuɗi da sauye-sauyen da ya samu a Tarihi
A wane shekaru mutane suke fara tsufa?
Abin da ya sa jam'iyyar PDP ta mika wa kudancin Nijeriya takarar shugaban kasa a zaben 2027
Me sunanka ke cewa game da ƙaddararka?
Shin, kun san cewa Amurka tana da cibiyoyi da sansanonin soji birjik a yankin Gabas ta Tsakiya?