Syria ta samu ‘yanci bayan faɗuwar mulkin zalunci da ‘yantar da fursunoni,
John Mahama ya lashe zaɓen shugaban ƙasar Ghana da aka gudanar a ƙarshen mako.
Trump ya bukaci a gaggauta tsagaita wuta a Ukraine, yana mai nuni kan yiwuwar ficewar Amurka daga NATO.
