18 Disamba 2025

00:26

00:26
Ƙarin Bidiyoyi
''Jar gabar ruwa ta Iran''
An sheƙa ruwa kamar da bakin-ƙwarya a Tsibirin Hormuz da ke kudancin ƙasar Iran, lamarin da ya ja hankalin jama'a saboda yadda yankin mai jar ƙasa ya yi ambaliya sannan jar ƙasar ta riƙa shiga cikin teku wanda ya koma ja jazur.
Ƙarin Bidiyoyi
