To me ya sa Ronaldinho, wanda ke da shekara 46 dawowa buga wasa? Ga wasu muhimman dalilai guda uku.


Ƙarin Bidiyoyi
Dalilai 3 na dawowar Ronaldinho buga tamola
Gwarzon ɗanƙwallon ƙafa ɗan asalin Brazil, Ronaldinho, ya dawo buga ƙwallo shekaru 11 bayan ya yi bankwana da tamaula, inda a ranar Lahadi 15 ga Nuwamba, ya buga wa kungiyar Ravenna ta Italiya wasa a ajin kwararru na uku na Serie C.
Ƙarin Bidiyoyi