19 Disamba 2025
An ɗauki nauyin bikin ne domin sauƙaƙa wa Falasɗinawa matasa da ke fama da matsin tattalin arziki tare da sanya murmushi a zukatansu bayan yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila ta kwashe shekara biyu tana yi a yankin.

00:00
00:00