| Hausa
Fashewar gas ta tarwatsa gida a Rasha
00:26
Rayuwa
Fashewar gas ta tarwatsa gida a Rasha
Bidiyo ya nuna yadda fashewar gas ta tarwatsa wani gida a ƙauyen Dragunskoye da ke yankin Belgorod a Rasha, ranar 18 ga Disamba.
19 Disamba 2025

Hukumomi sun ce wata mata mai shekara 20 ta jikkata a fashewar kuma tana samun kulawa a asibiti.

Ƙarin Bidiyoyi
Muhimman abubuwan da suka faru a Nijeriya a 2025
Batun komawar gwamnan jihar Kano Abba Yusuf zuwa APC
Aljeriya ta yi dokar da ta ayyana mulkin mallakar da Faransa ta yi a matsayin laifi
Ziyarar ta'aziyyar ministan tsaron Turkiyya ga jami'an Libya
Ma'aikatan ceto na Turkiyya na bincike a wurin da jirgi ya fadi
Moses Simon da Akor Adams sun ce za su kara himma a wasan AFCON
An ƙaddamar da dakarun tsaro na jihar Kano
Shirin wasan Super Eagles da Taifa Stars ta Tanzania
'Yahudawa 'yankama-wuri zauna sun mamaye harabar Masallacin Kudus
Matashin da ya bar shaye-shaye sannan ya dukufa wajen yaki da dabi'ar