| Hausa
Sharhi kan kisan mutum fiye da 330 a mako uku a Nijeriya
03:30
Sharhi kan kisan mutum fiye da 330 a mako uku a Nijeriya
Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam ta Amnesty International ta ta ce akalla mutum 239 ne aka kashe a wasu hare-hare a jihohin Kwara da Neja da Benue da kuma Katsina a makonni biyu na farkon watan Fabrairu, kamar yadda kungiyar ta wallafa a shafinta na X.

Hakan yana nufin kenan an kashe fiye da mutum 330 a arewacin Nijeriya a cikin makonni uku kacal na wannan wata.

Ƙarin Bidiyoyi
Turkish Airlines ya sanya hannu da Boeing kan yarjejeniyar jirage 150
Kokarin attajiran Nijeriya na magance karancin lantarki
Erdogan ya yi kira a amince da kasar Falasdinu, ya yi tir da matakan Isra'ila a Gaza
Wasu 'yan Nijeriya na nuna damuwa kan hauhawar farashin fetur gabanin zaɓen ƙasar na 2027.
Jawabin shugaba Erdogan a Majalisar Dinkin Duniya a cikin shekaru
Matsalar hakar ma'adanai ba bisa ka'ida ba a Nijeriya
Yadda aka cashe da kidan kasashen Afirka a Turkiyya
Shin da gaske AI na iya kashe dukkan bil’adama? Fahimtar gargadin kashi 10%
Ko Amurka za ta tura jakada mai kin-jinin Musulunci zuwa Saudiyya?
AFEX 2026: Taron kasuwanci tsakanin Turkiyya da Afirka