| Hausa
Sojojin Isra'ila sun kama Bafalasdine da aka yanke wa kafa
00:23
Sojojin Isra'ila sun kama Bafalasdine da aka yanke wa kafa
Sojojin Isra'ila sun kama wani Bafalasɗine da aka yanke wa ƙafa bayan 'yan kama-wuri-zauna sun ci zarafinsa a ƙauyen Rakiz na yankin Masafer Yatta a Gaɓar Yammacin Kogin Jordan.
16 Disamba 2025

Mutumin, Sheikh Saeed, ya rasa ƙafarsa ne bayan wani ɗan kama-wuri-zauna mai suna Binyamin Bodenheimer, ya harbe shi a wani lokaci a baya.

Ƙarin Bidiyoyi
Muhimman abubuwan da suka faru a Nijeriya a 2025
Batun komawar gwamnan jihar Kano Abba Yusuf zuwa APC
Aljeriya ta yi dokar da ta ayyana mulkin mallakar da Faransa ta yi a matsayin laifi
Ziyarar ta'aziyyar ministan tsaron Turkiyya ga jami'an Libya
Ma'aikatan ceto na Turkiyya na bincike a wurin da jirgi ya fadi
Moses Simon da Akor Adams sun ce za su kara himma a wasan AFCON
An ƙaddamar da dakarun tsaro na jihar Kano
Shirin wasan Super Eagles da Taifa Stars ta Tanzania
'Yahudawa 'yankama-wuri zauna sun mamaye harabar Masallacin Kudus
Matashin da ya bar shaye-shaye sannan ya dukufa wajen yaki da dabi'ar